Hausa Folk-Tales : the Hausa Text of the Stories in Hausa Superstitions And Customs, in Folk-Lore, And in Other Publications
The book Hausa Folk-Tales : the Hausa Text of the Stories in Hausa Superstitions And Customs, in Folk-Lore, And in Other Publications was written by author Tremearne, A. J. N. (Arthur John Newman), 1877-1915 Here you can read free online of Hausa Folk-Tales : the Hausa Text of the Stories in Hausa Superstitions And Customs, in Folk-Lore, And in Other Publications book, rate and share your impressions in comments. If you don't know what to write, just answer the question: Why is Hausa Folk-Tales : the Hausa Text of the Stories in Hausa Superstitions And Customs, in Folk-Lore, And in Other Publications a good or bad book?
What reading level is Hausa Folk-Tales : the Hausa Text of the Stories in Hausa Superstitions And Customs, in Folk-Lore, And in Other Publications book?
To quickly assess the difficulty of the text, read a short excerpt:
Dan kuma, ya yi kama da shi. Ya che " Akai shi bayan gari asare shi, sheggi ne.'' Yaron kuma, abokinsa dan Galadiman gari. Da mutanen gari sun taffi daji, sun yanka masa hanu, sun muna ma sariki, sun che sun kasshe shi. Kuturta kuwa ta zo, ta samu yaro akwanche, ta che " Wane wannan kuma bil Adam 1 " Ta koma gida, ta deba ruwa ta kawo, ta yi mashi wankan hanunsa da anyanka, ta tsasi, ya koma kaman da. Ta sa shi agabba, sun je gida. Ya yi wayo, ya yi girima, ya isa gida, ta yi mashi gidan kansa,... ya aure yar sarikin tururuwa. Ya samu fatake, ya sa su su taffi wurin ubanshi, ashe angaya masa " Ga shi, ya yi aure da yar sarikin tururua." Uban ya aike masa, ya che ba yar sarikin tururua ba, sai yar sarikin kurimi zaya yi aure da ita. HAUSA TEXT 119 Ya yi ta kuka, ya yi ta kuka, sai kuturta ta zo wurinsa, ta tambaya shi, ta che " Mi ya same ka 1 " Ya che " Ubana ya che sai en aure yar sarikin kurimi." Ta che " Shi ke nan ya same ka kana kuka ? " Ta diba kurdi, ta je kurimi zata daura aure. Akakawo mache daya.
You can download books for free in various formats, such as epub, pdf, azw, mobi, txt and others on book networks site. Additionally, the entire text is available for online reading through our e-reader. Our site is not responsible for the performance of third-party products (sites).
User Reviews: