Hausa Stories And Riddles, With Notes On the Language Etc., And a Concise Hausa Dictionary
The book Hausa Stories And Riddles, With Notes On the Language Etc., And a Concise Hausa Dictionary was written by author Harris, Hermann Gundert Here you can read free online of Hausa Stories And Riddles, With Notes On the Language Etc., And a Concise Hausa Dictionary book, rate and share your impressions in comments. If you don't know what to write, just answer the question: Why is Hausa Stories And Riddles, With Notes On the Language Etc., And a Concise Hausa Dictionary a good or bad book?
What reading level is Hausa Stories And Riddles, With Notes On the Language Etc., And a Concise Hausa Dictionary book?
To quickly assess the difficulty of the text, read a short excerpt:
" ya dora murna = he began to rejoice. ' kiwona = my feeding. 8 namanki ya tsaya = thy flesh shall be safe ; lit., it stands. 9 na dena chinsa = I refrain from eating it ; dena = daina = to desist, cease from, refrain. Hausa Stories. 33 No. 9. TRAVELS OF HA J I MAHOMET, BA-KANO. (A) Mun tashi daga Bornou, mun tafo Gilfei, mun zo, mun samu babban kwogi, sunansa Shari 1 , ana- kamu kifi diyawa, anafura 2 gari anakawa a kasua da nono da mai da hassin furgi 3 , da dawa sunansa Massarwa 4 . Da muka ...zo chikin Gilfei, sun yi fadda a kan sarauta 5 , saraki biu, daia 6 ya bugge dai' da wuta, sariki ya yi tsoro ya fitt'a a garin ya guddu, ya tan Kukawa, anche doki dari 7 , ya zo ya zona kwana bokoi, yai 8 tsoro hario ya guddu, ya koma a chan a Bornou. Sariki ya che, Domi ka komo " ye che," Ina tsoro zasu kassheni. Ye che, Ka koma. Ye che La ba zani ba, yena dengi 9 ya fi-na karifi, ze kassheni. Sarikin Bornou ye che, ka je, ba komi. Ya che, Idan ankas- shieni kai ba ka sanni ba, Ni ba zani ba, ban na son sarauta 10 da wuya.
User Reviews: